Question Title

* 1. Kuna sauraron wasan kwaikwayon mu mai suna Labarin Aisha, Wanda labari ne akan abin da ke faruwa a sansanin yan gudun hijira da ma al’umma baki daya?

Question Title

* 2. Kun saurari Labarin Aisha’s tale, wanda yake nuna abinda ke faruwa a sansanin yan gudun hijira.

Question Title

* 3. Wannan shirin an tsara shi ne domin duba matsalolin da suka shafi matasa a arewacin najeria sannan ya samo maslaha

Question Title

* 4. Wannan shirin yana duba al’amuran da suka shafi makarantun islamiyyu da kuma rayuwar almajirai

Question Title

* 5. Wannan shirin yana duba al’amuran da suka shafi  makarantun Islamiyyu da rayuwar Almajirai

T